50% of children in Northern Nigeria lack access to basic education.
Kaso 50% na yara a Arewacin Najeriya ba su da damar samun ilimi na asali.
Approximately 8.4 million girls are out of school in Nigeria due to financial and cultural barriers.
Kimanin 'yan mata miliyan 8.4 ba sa zuwa makaranta a Najeriya saboda matsalolin kudi da al'adu.
Over 50% of children lack a dedicated platform like Taimako Hub to effectively engage with and learn.
Fiye da kashi 50% na yara ba su da wata takamaiman kafa kamar Taimako Hub da za su yi amfani da ita wajen koyo da fahimta sosai.